Assalamu alaikum
Jama'a barkanmu da wannan safita ta Juma'a daga nan sashen Hausa na BBC, inda za mu riƙa kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Za ku iya leƙawa shafukanmu na sadarwa domin karanta wasu labaran da kallon hotuna da bidiyo.
Ku kasance tare da mu.