Asslamu alaikum
Masu bibiyar shafinmu a daidai wannan lokaci barkanku da safiya, fatan kun wayi gari lafiya.
Abdullahi Bello Diginza ke fatan sake kasancewa da ku domin kawo muku halin da duniya ke ciki.
Kada ku manta da tafka muhawara a shafukanmu na sada zumunta.
Ku biyo mu...