Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 21/11/25

Wannan shafi ne da kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 21/11/25

Rahoto kai-tsaye

Ibrahim Haruna Kakangi da Aisha Aliyu Jaafar da Abdullahi Bello Diginza

Assalamu alaikum

Masu bibiyar shafin BBC Hausa na kai-tsaye, barkanmu da Hantsin Juma'atu babbar rana.

Kamar kullum wannan shafi zai kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da makwaftanta, da ma faɗin duniya.

Za ku iya bibiyar mu a shafukan mu na sada zumunta kamar Facebook da Instagram da Youtube da Whatsapp da kuma X, domin tafka muhawara a kan labaran da muke wallafawa da kuma kallon bidiyo.