Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 17/05/2025

Taƙaitattu

  • Aƙalla mutum 50 aka kashe a wani sabon harin Isra'ila a Gaza
  • An kashe mayaƙan Boko Haram biyar bayan daƙile harinsu a Borno
  • Hukumar tace fina-finai ta haramta bikin 'ƙauyawa' a jihar Kano
  • Za a samar da ƙarin kayan aiki don daƙile ƴan ta da ƙayar-baya - Janar Chris Musa
  • ISWAP ta kashe manoma 23 a jihar Borno
  • Ya kamata a gaggauta komawa kai agaji Gaza - MDD
  • Ko duniya za ta fuskanci tsadar abinci mafi muni a shekaru masu zuwa?

Rahoto kai-tsaye

Ahmad Bawage

Buɗewa

Masu bibiyar mu barkan mu da safiyar Asabar.

Ku kasance da mu a wannan shafi domin samun labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da kuma sassan duniya.

Ahmad Bawage ne zai jagoranci kawo muku labaran a wannan safiya!