Maraba
Barkanmu da sake haɗuwa a shafin labarai kai-tsaye na BBC Hausa.
Umar Mikail ne ke tare da ku a wannan hantsi na Talata - Ranar 'Yancin Kan Najeriya.
Ku biyo mu domin sanin halin da duniya ke ciki, musamman a yaƙi tsakanin Isra'ila da Hezbollah, da kuma na Zirin Gaza - ga kuma zanga-zanga da bikin 'yancin kai.