Rufewa
Jama'a masu bibiyarmu a wannan shafin na BBC Hausa, da ke kawo muku labaran abubuwan da ke wakana a Najeriya da sauran sassan duniya kai tsaye, a nan za mu rufe shafin na yau Litinin- 23 ga watan Yuni, 2025.
Da fatan za ku kasance da mu gobe Talata idan Allah ya kai mu lafiya.
Amma za ku iya ziyartar shafinmu na bbchausa.com domin ci gaba da karanta labarai da kuma kallon bidiyo da sauransu.
Mu rufe da wannan karin maganan - A juri ɓara ...