Buɗewa
Jama'a barkanmu da wannan safiya ta Litinin daga nan sashen Hausa na BBC, inda za mu ci gaba da kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya.
Za ku iya leƙawa shafukanmu na sada zumunta domin karanta wasu labaran da ma kallon hotuna da tafka muhawara.
Ku kasance tare da mu.