Assalamu alaikum
Masu bin shafin BBC Hausa kai-tsaye barkanmu da safiyar wannan rana ta Asabar.
Abdullahi Bello Diginza ke fatan sake kasancewa da ku a daidai wannan lokaci domin kawo muku halin da duniya ke ciki.
Kuna iya bin mu a shafukanmu na sada zumunta domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa