Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Gasar Kofin Duniya 2026: Ingila ta kai wasan kusa da ƙarshe bayan doke Norway 1-2

Takaitaccen Bayanin Wasa

Gasar Kofin Duniya
- Zagayen kwata-fainal
Norway 1 , England 2 After extra time
Norway
Ingila
After extra time
Gama Wasa Norway 1 , Ingila 1,Hutun rabin lokaci Norway 1 , Ingila 1

Muhimman abubuwa

Norway

  • A. Schjelderup Goal 36 minutes

Ingila

  • J. Bellingham Goal 45 minutes plus 2, Goal 93 minutes extra time
Ba da ƙwallo a ci
Norway,M. Ødegaard (36 minutes)
Ingila,A. Gordon (45 minutes plus 2)

Taƙaitattu

Rahoto kai-tsaye

Haruna Kakangi tare da taimakon AI

  1. An je hutun shan ruwa, Minti na 23: Norway 0-0 Ingila

    Bayan shafe minti 23 ana shafa ƙwallo yanzu an tsagaita don ƴanwasa su jiƙa maƙoshi.

    Yau ana zabga zafi a birnin Miami.

  2. Tuchel na neman ƴanwasan Ingila su ƙara ƙaimi, Minti na 22: Norway 0-0 Ingila

    Alex Howell, mai ba da rahoto na BBC Sport England a filin wasa na Miami

    Thomas Tuchel na ta juya hannunsa yana neman ƴanwasan Ingila su ƙara ƙaimi da zarar suka ɗauki ƙwallo.

    Zuwa yanzu ban ga alamar wasa ya ɗauki zafi fa.

  3. Ingila ta samu bugun ƙusurwa na farko, Minti na 16: Norway 0-0 Ingila

    Ingila ta samu bugun bayan Anthony Gordon ya ja ƙwallo da gudu har cikin da'irar Norway

  4. An take wasa a Miami, Norway 0-0 Ingila

    An fara wannan wasa tsakanin Norway da Ingila, inda ake sa ran samun ɗaya daga cikinsu da za ta kai matakin wasan kusa da ƙarshe.

  5. Ƴanwasan da za su taka wa Norway

  6. Ƴanwasan da za su taka wa Ingila

  7. Kowa ya kimtsa!

    Ana gab da take leda a birnin Miami.

  8. Barka da warhaka!