Salam Alaikum!
Masu bibiyar mu barkan ku da warhaka. Barka kuma da sake haɗuwa a shafinmu da muke kawo muku bayanan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da Nijar da sauran sassan duniya.
Da fatan za ku kasance da mu a wannan rana domin ci gaba da kawo maku bayanai kai tsaye.