Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Usman Minjibir, Nabeela Mukhtar Uba and A'isha Babangida

  1. Juventus ta matsa kan Silva, Barcelona na harin Pedro

  2. Wane ne Abu-Bilal al-Mainuki da sojojin Najeriya da na Amurka suka kashe?

  3. Me ya sa Iran ta fi kai hare-hare kan Daular Larabawa?

  4. Abin da ya kamata ku sani kan zaɓukan fitar da gwanin APC

  5. Yadda aka sace ɗalibai a jihohin Borno da Oyo a Najeriya

  6. Newcastle ta dage kan farashin Gordon, Liverpool na son Diomande

  7. Bambancin yadda ƴan Arewa da ƴan Kudu ke zaɓe a Najeriya

  8. Mece ce gaskiyar shekarun Mahmud Buba da aka fi sani da Abin Al'ajabi?

  9. Jadawalin manyan jam'iyyun siyasar Najeriya na zaɓen fitar da gwani

  10. Ko me ya sa hankalin ƴan adawa tashi kan alƙawarin wa'adi ɗaya na Peter Obi?

  11. Manchester City da PSG na hamayya kan Valverde, Arsenal na zawarcin Fernandez

  12. Waɗanne ƙasashen Larabawa ne ke ɗasawa da Isra'ila?

  13. Ta yaya za a iya aiwatar da hukuncin ɗaurin shekara 75 kan Saleh Mamman?

  14. Manyan ƙalubale da ke hana matasa yin takara a Najeriya

  15. Yadda maslahar tsayar da Shekarau ta bar baya da ƙura

  16. Gordon ya amince da komawa Bayern, Greenwood zai ci gaba da zama a Marseille

  17. Tsakanin Boko Haram da ƴanbindiga waɗanne suka fi haɗari ga Najeriya?

  18. Yadda Iran ke amfani da ƙananan jiragen ruwa wajen gallaza wa Amurka a Mashigar Hormuz

  19. Ko Mourinho zai iya gyara Real Madrid?

  20. Ko shan lemun kwalba mai sa kuzari na da illa ga matasa?