Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Usman Minjibir, Nabeela Mukhtar Uba, A'isha Babangida, Buhari Muhammad Fagge and Ahmad Tijjani Bawage

  1. Yadda cutar Ebola ke neman sake zama annoba a duniya

  2. Me ya sa zazzaɓin 'typhoid' ke yawan kama baƙaƙen fata?

  3. Wane ne Abu-Bilal al-Mainuki da sojojin Najeriya da na Amurka suka kashe?

  4. Me ya sa Iran ta fi kai hare-hare kan Daular Larabawa?

  5. Abin da ya kamata ku sani kan zaɓukan fitar da gwanin APC

  6. Yadda aka sace ɗalibai a jihohin Borno da Oyo a Najeriya

  7. Bambancin yadda ƴan Arewa da ƴan Kudu ke zaɓe a Najeriya

  8. Mece ce gaskiyar shekarun Mahmud Buba da aka fi sani da Abin Al'ajabi?

  9. Jadawalin manyan jam'iyyun siyasar Najeriya na zaɓen fitar da gwani

  10. Ko me ya sa hankalin ƴan adawa tashi kan alƙawarin wa'adi ɗaya na Peter Obi?

  11. Waɗanne ƙasashen Larabawa ne ke ɗasawa da Isra'ila?

  12. Ta yaya za a iya aiwatar da hukuncin ɗaurin shekara 75 kan Saleh Mamman?

  13. Manyan ƙalubale da ke hana matasa yin takara a Najeriya

  14. Yadda maslahar tsayar da Shekarau ta bar baya da ƙura

  15. Tsakanin Boko Haram da ƴanbindiga waɗanne suka fi haɗari ga Najeriya?

  16. Yadda Iran ke amfani da ƙananan jiragen ruwa wajen gallaza wa Amurka a Mashigar Hormuz

  17. Ko shan lemun kwalba mai sa kuzari na da illa ga matasa?

  18. Yadda aka yi sulhu tsakanin Barau Jibrin da Abdullahi Gwarzo

  19. Wane ne Alexx Ekubo, jarumin Nollywood mai jin Hausa da ya rasu?

  20. Ko sabon tsarin Amurka zai kawar da ta'addanci a Afrika?