Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni daga sassan duniya

Rahoto kai-tsaye

Nabeela Mukhtar Uba, Haruna Kakangi, Mukhtar Adamu Bawa and Usman Minjibir

  1. Me ya sa wasu ke fargaba kan ƙirƙiro ƴansandan jihohi a Najeriya?

  2. Me ya sa Iran ke kai wa ƙasashen Musulmi da ke maƙwaftaka da ita hari?

  3. 'Abin da ya sa muka ƙaddamar da ƙudurin tsige mataimakin gwamnan Kano'

  4. Ko hare-haren da Amurka da Isra'ila suka kaddamar kan Iran sun halasta?

  5. Wace irin alaka ce tsakanin Amurka da Isra'ila?

  6. Abin da INEC ta ce kan rikicin cikin gida na jam'iyyun siyasar Najeriya

  7. Abin da ya tunzura ni na yi kalamai masu zafi a lokacin tafsiri – Alƙali Zaria

  8. Amurka ta bayyana sunayen sojojinta da suka mutu a yaƙin Iran

  9. Yadda masu niyyar zuwa Umrah daga Najeriya ke fargaba saboda yaƙin Iran

  10. Mabiya cocin Angalica da suka yi tawaye kan naɗa mace jagorar cocin na taro a Najeriya

  11. Yadda kisan Ali Khamenei zai shafi ƴan Shi'a a Najeriya

  12. Me ya sa Amurka da Isra'ila suka kai wa Iran hari, kuma yaushe yaƙin zai ƙare?

  13. Asalin tashe da dalilin ƙirƙirarsa a lokacin Azumi

  14. Yadda ake takun-saƙa tsakanin El-Rufai da ICPC

  15. Yadda APC da ADC ke sabunta rajistar mambobinsu

  16. Ko ya kamata a riƙa zubar da ruwan da aka tafasa shinkafa?

  17. Me ƙasashen Afirka suka ce kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila?

  18. 'Mutane fiye da 300,000 aka raba da muhallansu a jihar Neja'

  19. Yadda Amurka da Isra'ila suka kwashe watanni suna kitsa kashe Ayatollah Khamenei

  20. Yadda aka gano ƙasusuwan dabba mai shekara miliyan 100 a Nijar