Assalamu alaikum
Masu bin wannan shafin barkan mu da safiyar wannan rana ta Laraba.
Aisha Babangida ke fatan kasancewa da ku a daidai wannan lokaci, domin kawo muku irin wainar da ake toyawa a faɗin duniya, za mu fi mayar da hankali kan Najeriya da makwabtanta.
Kuna iya leƙawa shafukanmu na sada zumunta domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa.