Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Chelsea ta rama abin da Manchester City ta yi mata a Etihad
Wannan shafi ne kai tsaye da zai ke kawo muku labarin wasanni a karawa tsakanin Chelsea da Manchester City da sauran karawar da ake yi a wannan lokacin.
Rahoto kai-tsaye
Mohammed Abdu
Chelsea da Manchester City
Wadanda za su buga wa Chelsea karawar
Ra'ayinku ta BBC Hausa Twitter
Chelsea da Manchester City
Ra'ayinku a BBC Hausa Twitter
Wadanda za su buga wa Manchester City wasa
Chelsea da Manchester City
Kokarin da Chelsea ke yi a Premier League
- Chelsea ta ci wasa uku a jere a dukkan karawar da ta yi kwanan nan.
- Wasa daya aka ci Chelsea daga bakwai da ta yi a seven Premier League ta ci uku da canjaras uku.
- Wasa 12 The Blues ta yi a gida a Premier League da wadda ke rike da kofi amma ba a doke ta ba
- Olivier Giroud ya ci Manchester City kwallo a karawa uku a Premier League.
Chelsea da Manchester City
Chelsea da Man City
- Manchester City ta yi nasara a wasa biyar daga bakwai baya da suka yi a dukkan karawa ta yi canjaras daya da rashin nasara a wasa daya.
- Wasa daya ne kwallo bai shiga ragar Chelsea ba a fafatawa 11 da suka yi a baya a gasar cin kofin Premier League encounters.
Jama'a barkanmu da kasancewa cikin shirin labarin wasanni da zan kawo muku karawa tsakanin Chelsea da Manchester City kai tsaye da za su kara a gasar Premier League.
Za ku iya bayar da gudunmuwarku a BBC Hausa Facebook ko ta Twitter.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper TW zan gabatar da shirin.