Ra'ayi Riga: Tirka-tirkar da ake ciki kan rajistar katin zaɓe a Najeriya

Bayanan sautiRa'ayi Riga: Tirka-tirkar da ake yi kan rajistar katin zaɓe a Najeriya
An wallafa

Latsa hoton sama ku saurari cikakken shirin:

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya tafka muhawara kan tirka-tirkar da ake yi kan rajistar katin zaɓe a Najeriya yayin da ake tunkarar babban zaɓe na 2023.

Shirin wanda yake zuwa muku ta rediyo duk daren Juma'a ya samu halartar baƙi da kuma wasu daga cikin masu sauraro.

A watan Fabarairun 2023 ne 'yan Najeriya za su kaɗa ƙuri'a a babban zaɓen da za a zaɓi gwamnoni da 'yan majalisar jiha da na tarayya, har ma da shugaban ƙasa.