Muhimmancin Azumin Sitta Shawwal

Bayanan bidiyo, Muhimmancin azumin Sittu Shawwal
An wallafa

Danna hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon:

A cikin wannan hirar, fitaccen malamin Addinin Musulunci a Najeriya Sheikh Kabiru Gombe ya yi ƙarin bayani kan muhimmanci na Azumin Sittu Shawwal a addinin Musulunci.