Archbishop Desmond Tutu: Rayuwarsa cikin hotuna

An wallafa

Archbishop Desmond Tutu mutum ne da ake kaunar sa a fadin duniya - musamman saboda rawar da ya taka wajen kyamar mulkin wariyar launin fata a Afirka Ta Kudu.

A nan, mun zamo muku hotunan rayuwar mutumin da ya lashe lambar yabo ta Nobel kan Zaman Lafiya, wanda ya mutu yana da shekara 90.

Dukkan hotunan suna da hakkin mallaka