...Daga Bakin Mai Ita tare da Alhassan Kwalle
An wallafa
...Daga Bakin Mai Ita tare da Alhassan Kwalle
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 78, shirin ya tattauna da fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Alhassan Kwalle.
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh
Ɗaukar bidiyo: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir