Hotunan yadda ake shirin tarbar Shugaba Buhari a jihar Borno

An wallafa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai kai ziyara jihar Borno da ke arewa maso gabashin ƙasar a ranar Alhamis.