Abin da ke janyo amon dutse da ma’anar cire tallafin mai

Bayanan sautiAbin da ke janyo aman dutse da ma’anar cire tallafin mai
An wallafa

Latsa hoton sama domin sauraren shirin

A cikin shirin Amsoshin takardunku na wannan makon, masana sun amsa tambayoyin da masu saurare suka aiko da suke neman sanin abin da ke janyo amon dutse.

Haka kuma shirin ya amsa tambaya kan ma’anar cire tallafin mai