Lafiya Zinariya: Shin juna biyu na janyo basir?
An wallafa
Ku latsa sama don sauraron cikakken shirin:
Mata da dama ne ke samun cutar basir a lokacin da suke da juna biyu.
Nauyin ciki kan danne magudanan jini na dubura, kuma hakan a cewar likitoci kan janyo basir.
Sai dai a cewar wasu likitocin, basir kadai ba dalili ba ne da zai sa a yi wa mace tiyata a ciro jariri.