Hikayata 2020: Labarin 'Aure Yaƙin Mata'

Bayanan sautiHikayata 2020: Labarin 'Aure Yaƙin Mata'
An wallafa

A ci gaba da kawo muku jerin labaran da alkalan gasar Hikiayata suka ce sun cancanci yabo, a yau za mu kawo muku labarin AURE YAKIN MATA.

Umma Tukur ce ta aiko mana daga Gangarawa ƙaramawar hukumar Malumfashi a Jihar Katsina, Najeriya.

Badariyya Tijjani Ƙalarawi ce ta karanta.