Gidan Badamasi: Hotunan yadda ake daukar zango na uku na shirin barkwanci

Gidan Badamasi

Asalin hoton, Instagram/Falau_a_dorayi

Bayanan hoto, Wacce hira Taska da Obinna suke yi?
An wallafa
Gidan Badamasi.

Asalin hoton, Instagram/Falau_a_dorayi

Bayanan hoto, Yaya Dankwambo kenan a shirin Gidan Badamasi... shin yana shirin sake jagorantar yi wa Alhaji tutsu ne?
Gidan Badamasi

Asalin hoton, Instagram/Falau_a_dorayi

Bayanan hoto, Daga hagu zuwa dama: Bazooka, Zuly, Yaya Zaidu, Obinna, Yaya Dankwambo da kuma Hauwa
Lallai za a sha kallo tun da ga Bosho (hagu) ya fito a zango na uku na shirin Gidan Badamasi

Asalin hoton, Instagram/Falalu_a_Dorayi

Bayanan hoto, Lallai za a sha kallo tun da ga Bosho (hagu) wanda sunansa Madaki a shirin, ya fito a zango na uku na shirin Gidan Badamasi
Soyayya gamon jini: Ga Adahama da Hauwa

Asalin hoton, Instagram/Falalu_a_dorayi

Bayanan hoto, Soyayya gamon jini: Ga Adahama da Hauwa
Daga dama zuwa hagu: Hadiza Gabon (Tani) , Azima Hauwa Ayawa (Azima) da kuma Rabi'u Daushe (Adnan Sumaila)

Asalin hoton, Instagram/Falalu_a_dorayi

Bayanan hoto, Daga dama zuwa hagu: Hadiza Gabon (Tani) , Azima Hauwa Ayawa (Azima) da kuma Rabi'u Daushe (Adnan Sumaila)
Bazuka

Asalin hoton, Instagram/Falalu_a_Dorayi

Bayanan hoto, Wa Bazooka yake kira a waya?
Gidan Badamasi

Asalin hoton, Instagram/Falalu_a_dorayi

Bayanan hoto, Wacce wainar ake toyawa tsakanin Yaya Dankwambo da Indo Yar Charas (tsakiya) da kuma Madina ?
Gidan Badamasi

Asalin hoton, Instagram/Falalu_a_dorayi

Bayanan hoto, Shin Sabirah za ta yi aure ne a wannan karon, ko dai har yanzu akwai sauran rina a kaba?
Gidan Badamasi

Asalin hoton, Instagram/Falau_a_dorayi

Bayanan hoto, Kun san rawar da ASP Ali Shareef Kankarofi zai taka a wannan karon? Ko zai ci gaba da yi wa Zuly aiki ne?
Gidan Badamasi.

Asalin hoton, Instagram/Falalu_a_Dorayi

Bayanan hoto, 'Yan kwallo suna kashe kwarkwatar idonsu