Kimiyya a 2021: Abubuwan da za mu gani a sabuwar shekarar 2021 a duniyar kimiyya
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Ko 2021 za ta zama shekarar da shugabannin duniya za su hada kai su magance matsalar sauyin yanayi?
Wakiliya BBC ta ɓangaren kimiyya Rebecca Morelle ta duba muhimman abubuwan da za su faru a watanni masu zuwa.