Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Dabbobin da ke takarar kayatattun hotuna na namun daji na 2020
An wallafa
Wasu daga cikin ƙayatattun hotunan dabbobi kenan da ke takarar kayatattun hotuna na namun daji a 2020.
Masu hada gasar suna son jawo hankali kan rayuwar namun daji.
Za a sanar da wannan ya lashe gasar ranar 22 ga watan Oktoba.