Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
BBC Focus on Africa na bikin cika shekara 60
An wallafa
Ku latsa alamar hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A wannan makon ne shirin Turacin Ingilishi da ake watsa wa zuwa ƙasashen Afirka, BBC Focus on Africa, ke bikin cika shekara 60 da kafuwa.
Wannan sashe dai ya fara watsa shirye-shiryensa ne tun babu masu aiko da rahotanni daga nahiyar sai dai a yi amfani da wayar tarho.
Wannan bidiyo ya yi waiwaye ne kan yadda shirin yake tun farkon samar da shi zuwa yau.