Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Sauye-sauyen da aka samu a BBC Hausa cikin shekara 60
An wallafa
A shekara 60 da sashen Hausa na BBC ya shafe yana gabatar da shirye-shiryensa, ya kirkiri filaye daban-daban da nufin gamsar da miliyoyin masu sauraro.
Ibrahim Isa ya yi nazarin muhimman shirye-shirye da kuma sauye-sauyen da sashen Hausa na BBC ya aiwatar daga wanzuwarsa zuwa yanzu, ga kuma rahoton da ya hada.