Kaduna: Ra'ayin 'yan kasuwa game da ci gaba da rufe kasuwar jihar

Bayanan bidiyo, Yadda 'yan kasuwa ke ji game da matakin da jihar ta dauka na ci gaba da rufe kasuwa
An wallafa

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Wasu 'yan kasuwa a jihar Kaduna sun bayyana ra'ayinsu game da yadda suke ji bayan kasuwannin jihar sun shafe sama da watanni hudu a rufe sakamakon annobar korona.