Coronavirus: Yadda ake raba abin buda-baki a Turkiyya lokacin cutar

Bayanan bidiyo, Sayer da burodin azumi a instanbul a cikin annobar corona.
An wallafa

Burodin shi ne abin da ka fi yin buda-baki da shi a Turkiyya, sai dai dokar hana fita domin annobar korona ta yi tasiri a kan yadda ake sayer da shi.