Ramadan: Tambayoyin da aka fi yi wa malamai da azumi

An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A wannan bidiyon, BBC ta tambayi wasu malamai kan irin tambayoyin da mutane suka fi yi musu a lokacin azumin Watan Ramadan.