Ramadan: Tambayoyin da aka fi yi wa malamai da azumi

Bayanan bidiyo, Bidiyon tambayoyin da aka fi yi wa malamai da azumi
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A wannan bidiyon, BBC ta tambayi wasu malamai kan irin tambayoyin da mutane suka fi yi musu a lokacin azumin Watan Ramadan.