Hotunan fadar Kano bayan tsige Sarki Sanusi

An wallafa

Hotunan yadda mutane da jami'an tsaro suka hallara a gidan sarkin Kano.

.
Bayanan hoto, Motar 'yan sanda gaban kofar shiga gidan Sarkin Kano
.
Bayanan hoto, Wasu daga cikin jami'an tsaro yayin da suka jibge motocinsu a harabar gidan sarkin
.
Bayanan hoto, Tuni jama'a suka fara taruwa a unguwar Yakasai inda gidan sarkin na Kano yake
.
Bayanan hoto, Wasu jama'ar Kano kenan da suka hallara a gidan sarki
.
Bayanan hoto, Wasu jama'ar Kano kenan da suka hallara a gidan sarki