Muhimmancin ranar toka a Kiristanci - Rabaren Sanjume

Bayanan bidiyo, Muhimmancin ranar toka a Kiristanci - Rabaren Sanjume
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon

Kiristoci a fadin duniya sun fara gudanar da ranar toka a fadin duniya.

Rabaren fada Zacharia Sanjume ya bayyana irin tasirin aikin ibadar da kuma tushensa.