Hikayata 2019: Labarin 'Kura da Shan Bugu'
An wallafa
Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraron labarin
Muna ci gaba da kawo maku karatun labarai 12 da alkalan gasar Hikayata ta 2019 suka ce sun cancanci yabo.
A wannan makon mun karanta labarin 'Kura da Shan Bugu' na Suwaiba Abdullahi Labbo, Sakkwato, Najeriya, wanda Fauziyya Kabir Tukur ta karanta.