Wani gari mai daruruwan 'yan biyu
An wallafa
Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon
Ga wani kauye mai baiwar haihuwar 'yan biyu a kasar Indiya.
'Yan garin sun bayyana cewa albarka ce haihuwar 'yan biyu.
A wata makaranta guda akwai 'yan biyu 50 a ciki.