Daga Titunanmu: A ina aka haifi Yesu Al-Masihu?
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin ka kallon bidiyon:
Daga Titunanmu na wannan makon ya yi duba ne a kan bikin Kirsimeti da ake yi a Najeriya da sauran kasashen duniya.
Mun tambayi wasu mabiya addinin Kirista a ina aka hafi Yesu Al-Masihu domin ji daga gare su.
Bidiyo: Abdulbaki Jari