Milkmaid: 'Yadda na ceto kanwata daga hannun masu tayar da kayar baya'
An wallafa
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Ana sa ran fitowar wani fim mai suna Milkmaid a shekarar 2020 ya yi dubi kan yanayin tsaro da halin da mutane suke ciki musamman a lokacin rashin tsaro a Arewacin Najeriya.
A cikin wannan bidiyon, mun ji ta bakin manyan jaruman da suka fito a fim din ne guda biyu, kan dalilin da ya sa aka shirya shi.