Ranar bandaki ta duniya: 'Gidan wanka da bahaya arziki ne'

Bayanan bidiyo, 'Babu bin da zan ce da 'gidan wanka' sai alhamdulillah'
An wallafa

Wani matashi mai kula da gidan wanka da bahaya ya yi bayani kan yadda sana'ar ta taimaka wa rayuwarsa da ta 'yan uwansa.

Kalli wannan bidiyon ka ga abin da ya ce.