Wadanne mata ne a jerin sunayen Mata 100 na BBC a 2019?

An wallafa

BBC ta bayyana jerin sunayen mata 100 da suka fi karfin ikon fada aji a fadin duniya na shekarar 2019.

A bana taken jerin sunaye 100 na son sanin: Ya ya duniya za ta sauya idan da mata ke jagorancinta?

Kama daga kwararriya kan fasahar gine-gine da ke da burin sake gina Syria da manajar aikace-aikace a hukumar binciken sararin samaniyar Amurka Nasa da ke cikin jirgin zuwa duniyar Mars, da dama cikin jerin, mata ne da suka yi zarra a fannoninsu.

Matan sun kuma bayyana yadda suke fatan duniyar za ta kasance nan da shekara ta 2030.

Akwai sauran mata da su kayi fice a fagage kamar siyasa da ilimi da sauransu.

Kowacce mace daga cikin matan na dauke da tarihi da kuma fagen da ta kware;

1) Precious Adams- Mai rawar karairaya da lankwasa ta Ballet ce a Amurka

Precious mai shekara takwas, Precious Adams ya kwashe mafi yawancin lokacinta tana rawa a dakin zama a yi hira, inda mahifiyarta ta sa ta a makarantar koypon rawa. Tun tana 'yar shekara 16 ta zamo daya daga cikin taurarin makarantu uku da ake yi rawar Ballet a duniya da suka hada da kwalejin Bolshoi Ballet Academy da ke Russia.

A shekarar 2017 ne Kungiyar masu rawar ta Ingila ta daga darajarta zuwa mai rawar Ballet ta farko, inda kuma ta samu karramawa da kyaututtuka da dama da suka hada da matashiyar mai rawa da kuma yadda ta samu karramawar bude muhawarar da ta janyo mata masu irin rawarta suka fara sanya matsattsun kaya.

2) Parveena Ahanger - Mai fafutukar kare hakkin dan adam a yankin Kashmir da ke kasar India.

Ana yi wa Parveena lakabi da 'mace mai tsauri a Kashmir'. Dan ta matashi ya yi batan dabo a 1990 lokacin da ake tsaka da nuna kin jinin mulkin India a Kashmir.

Dan nata na daya daga cikin dubban mutanen da suka yi batan dabo, al'amarin da ya janyo Parveena kafa kungiyar mutanen da suka bace wato (APDP). Ta ce ba ta bar batun batan danta ba inda take fatan sake sanya shi a ido, a dai-dai lokacin da yake cika shekara 30 da batan.

3) Piera Aiello - 'Yar siyasa daga Italiya

Piera Aiello wadda ake kira da 'yar siyasar boye tana zuwa ofishinta da fuskarta a rufe saboda tsoratarwa 'yan mafiya. A bara bayan ta ci zabe a matsayin mai adawa mafiya ran for office with her face covered by a veil due to threats from the mafia. Last year, after winning her seat as an anti-mafia candidate, she finally revealed her face to the public.

She has used her experience of being forced to marry the son of a mafia boss at 14 to advocate for the rights of police informants and their children.

4) Jasmin Akter - Cricketer, UK/Bangladesh

Jasmin is Rohingya, described by the UN as one of the most persecuted minorities in the world. She was born in a refugee camp in Bangladesh just after her father died.

Since arriving in the UK as a refugee, she has excelled at cricket, and together with her friends started an all-Asian girls' cricket team in Bradford. This year she was selected to represent England in the first Street Child Cricket World Cup for charity.

5) Manal AlDowayan - Artist, Saudi Arabia

Contemporary artist Manal AlDowayan's work explores invisibility, archives, memory and the representation of women in her country. From black and white photographs of Saudi Arabia's female workforce, to a frozen flock of birds imprinted with the permission slip Saudi women require to travel.

In 2018, the British Museum placed two of her artworks on long-term display in the Islamic Gallery.

6) Kimia Alizadeh - Taekwondo fighter, Iran

In 2016, Kimia became the first Iranian woman to win a medal at the Olympics since the country began competing in 1948. As a taekwondo athlete, Kimia is credited with "emboldening Iranian girls and women to push the boundaries of personal freedom" by the UK's Financial Times newspaper.

The 21-year-old is now training three times a day to seek qualification for Tokyo 2020, where she hopes to inspire the next generation of Iranian women in martial arts.

7) Marwa Al-Sabouni- Architect, Syria

When war broke out in architect Marwa Al-Sabouni's home city of Homs, Syria, she refused to leave.

She has written a book documenting this time, and has drawn up plans to rebuild the destroyed Baba Amr district, in a way that would bring different classes and ethnic groups together.

She runs the world's only website dedicated to architectural news in Arabic, and has received with the Prince Claus award, which honours "outstanding achievement of visionaries at the front-line of culture and development".

8) Alanoud Alsharekh - Women's rights activist, Kuwait

Dr Alanoud Alsharekh is a founding member of the Abolish 153 campaign, calling for Kuwait's 'honour-killing' law to be scrapped.

She works with institutions to improve gender equality in the Middle East, and was the first Kuwaiti awarded France's National Order of Merit, for her defence of womens' rights.

9) Rida Al Tubuly - Peace campaigner, Libya

Rida Al Tubuly is one of many women pushing for gender equality - but she's doing it from a warzone. Her organisation, Together We Build It, pushes for women's involvement in solving Libya's conflict.

Last year, she told the Human Rights Council in Geneva that high level UN meetings about Libya's future were failing to include women. The university professor holds a postgraduate degree in International Human Rights Law.

10) Tabata Amaral - Politician, Brazil

Tabata Amaral, one of Brazil's youngest congresswomen, came to national attention this year when a video of her grilling the country's education minister went viral.

Dubbed "Brazil's Alexandria Ocasio-Cortez" by the press, the 25 year old grew up on the outskirts of Sao Paulo where she lost her father to drug addiction. Dedicating herself to her education, she won a place at Harvard University with a full scholarship, and graduated in Political Science and Astrophysics. As a member of parliament, her main agendas are education, women's rights, political innovation and sustainable futures.

11) Yalitza Aparicio - 'Yar fim kuma mai fafutukar kare hakkin dan adam daga Mexico.

Yalitza Aparicio ta samu horo a koyar da daliban firamare sai dai ta tsinci kanta amatsayin amatsayin jaruma cikin fim din Roma da ya samu kyautar Oscar bayan da ta je rakiyar 'yar uwarta zuwa wajen tantancewa.

Ta zamo mace ta farko da aka taba zaba amatsayin jarumar data fi taka rawar gani a gasar Oscar .

A yanzu dai Aparico tana fafautka ne wajen kwatowa mata da al'umma da ma ma'aikata hakkokinsu.

12) Dayna Ash - Mai rajin raya al'ada daga Lebanon.

An haife ta a kasar Lebanon amma kuma ta tashi a kasar Amurka, Dayna Ash ta shahara wajen tsara rubutacciyar waka. Ta shiga yanayin kaduwa a lokacin data dawo Beirut tana mai shekara 16 amma kuma aka bata shawarar ta boye ainihin jinsin ta. Daga nan ne kuma ta shiga wata kungiya data hada masu harkar fim da masu fafutuka wacce ta zama wata kariya ga mata da kuma 'yan madigo da Luwadi.

Ash da tawagarta suna tafiyar da cibiyar ne a kyauta tare da bawa mutanen da suke cikin wani hali mafaka gami da basu kwarin gwiwar samun horo da kwarewa.

13) Dina Asher-Smith - 'Yar wasan tsere daga Ingila

Dina itace macen data fi kowa gudu a tarihin Burtaniya kuma mace ta farko 'yar Burtaniya data samu babbar lambar yabo ta duniya.

Ta samu kyautar zinare a wasan karshe na tseren mita 200 na mata a gasar zakarun tsalle-tsalle da guje-guje da aka yi a birnin Doha bayan ta samu kyautar azurfa a tseren mita 100.

14) MiMi Aung - Mai kula da shiri a hukumar binciken sararin samaniya ta Amurka.

MiMi Aung ce mai kula da tawagar dake kera jirgi mai saukar ungulu dake zuwa duniyar Mars.

Bayan data tuka kanta daga Myanmar zuwa Amurka domin karo ilimi a lokacin tana 'yar sheklara 16, a yanzu Mimi itace mai kula da wajen gwajin jirage a cibiyar harkokin fasaha ta California.

A yanzu haka dai tana kirkirar jirgin da zai iya zuwa duniyar Mars da zai isa Mars din cikin watan Fabrairun 2021.

15) Nisha Ayub - Mai fafutukar kare hakkin wadanda suka sauya jinsinsu daga Malaysia.

Tun tana shekara 21, Nisha Ayub ta fuskanci hukuncin zaman gidan yarin maza na tsawon wata uku karkashin dokar shari'ar musulunci wacce ta haramta namiji yin shiga irin ta mata ko kuma kwaikwayar halayen mata a bainar jama'a.

Tun bayan da ta shaki iskar 'yanci, Nisha take ta fafutukar kwatowa mutanen da suka sauya jinsinsu hakkokinsu a Malaysia karkashin kungiyar SEED, kungiya ta farko a kasar data mayar da hankali kan wannan bangare gami da samar da gida dake kula da 'yan kungiyar da basu da gida musamman mata da suka rasa tallafin 'yan uwansu. Ta kuma samu kyautar jajirtacciyar mace ta duniya a shekarra 2016 bisa ayyukan da take yi.

16) Judith Bakirya - Farmer, Uganda

Raised on a farm in Uganda, Judith Bakirya became the first of her peers to win a scholarship to a prestigious girls' boarding school, going on to obtain a masters in the UK and a job in the City.

But unsatisfied in her work, she quit, using her savings to fly home and found an organic fruit farm, Busaino Fruits & Herbs. Since winning a national agriculture award, she has used the platform to draw attention to women's rights issues, including lack of land ownership, lack of access to education and domestic violence.

17) Ayah Bdeir - Entrepreneur, Lebanon

Branded as 21st Century building blocks, Ayah Bdeir's littleBits company makes kits of electronic blocks that snap together with magnets, allowing anyone to "build, prototype, and invent".

Already used in thousands of schools across the US, this year Ayah launched a $4m initiative to try and close the gender gap in science, technology, engineering and mathematics, (STEM), supplying 15,000 10-year-old girls in California with free littleBits kits.

18) Dhammananda Bhikkhuni - Monk, Thailand

Buddhism is Thailand's most common religion, with some 300,000 Buddhist monks. But female monks - known as bhikkhunis - aren't recognised, and are banned from being ordained on Thai soil.

So in 2003, Dhammananda Bhikkhuni flew to Sri Lanka to be ordained, and returned as Thailand's first female monk. There are now 100 others like her. She is abbess of Songdhammakalyani - the country's first ever all-female Buddhist monastery.

19) Mabel Bianco - Doctor, Argentina

Feminist medical doctor Mabel Bianco has spent four decades putting women's health, reproductive rights, abortion, and HIV/AIDS on the public policy agenda in Argentina.

She has introduced policies to save women's lives - from tackling breast cancer to violence against women - and has been a pioneer of sex education in the face of Roman Catholic conservatism.

This year marks her 30th as president of the Foundation for Studies and Research on Women (FEIM), having attended countless UN conferences to advocate for the rights of women in Latin America and the world in this capacity.

20) Raya Bidshahri - Educator, Iran

Raya is founder and CEO of the award-winning Awecademy, an organisation with a mission to use education to improve the world.

It aims to inspire teachers and students with online learning modules like 21st Century Skills and Cosmic Citizenship, to bring positive change to humanity for the future.

21) Katie Bouman - Scientist, US

Katie led the development of an algorithm which resulted in the first-ever image of a black hole.

She started the project as a graduate student, and is now an assistant professor of computing and mathematical sciences at the California Institute of Technology.

22)Sinead Burke - Disability activist, Ireland

After recounting not being able to reach the locks on toilet doors in a candid speech in 2017, Sinéad Burke quickly became one of the world's most influential disability activists. Calling for all design to be more accessible, she has challenged some of the biggest names in the fashion industry - including Anna Wintour - to make clothing more inclusive.

This year she became the first little person to appear on the cover of Vogue, and this month launches her first podcast, aimed at challenging us to confront our biases and feel empowered to impact the world.

23) Lisa Campo-Engelstein - Bioethicist, US

Author of 'Contraceptive Justice: Why We Need a Male Pill', bioethicist Lisa Campo-Engelstein's work aims to improve womens' lives through finding new methods of contraception.

She also specialises in improving fertility for cancer survivors.

24) Scarlett Curtis - Writer and campaigner, UK

Scarlett is co-founder of The Pink Protest, an online community of activists who started the successful #FreePeriods campaign to get free menstrual products in schools in England.

They have also helped push a bill through Parliament to make FGM part of the Children's Act. Scarlett's book, It's Not OK to Feel Blue (and other lies), brings together high-profile figures to talk about their experiences of mental health and the stigma surrounding the issue.

25) Ella Daish - Environmentalist, UK

Delivering post in rural Wales, Ella was shocked by the amount of discarded plastic on the streets.

So she started a campaign for plastic-free period products, successfully lobbying manufacturers to make real changes and councils to spend their period poverty funding on eco-friendly products.

26) Sharan Dhaliwal - Writer and artist, UK

British-Indian Sharan is founder and editor-in-chief of Burnt Roti magazine, focusing on mental and sexual health for young South Asians, and LGBTQ rights. Aided by crowdfunding, she published her first print issue in April 2016 and has since launched an online version.

The platform hosted the Let's Talk About Sex workshop in London last year, to try and end stigma around being South Asian and sexually active.

27) Salwa Eid Naser - Athlete, Nigeria/Bahrain

Salwa Eid Naser stunned the field in the 400 metres final in Doha this year by running faster than any woman has done for more than three decades.

The reigning 400m world champion was born in Anambra State, Nigeria, but moved to Bahrain at 14 seeking opportunities to further her running career. She now represents the Gulf State internationally.

28) Rana el Kaliouby- Artificial intelligence pioneer, Egypt

Rana el Kaliouby is a pioneer of artificial emotional intelligence, or Emotion AI. Her start-up Affectiva has developed software that can understand emotions by analysing facial expressions through a camera.

The technology is being installed in vehicles to detect sleepy drivers. Also a passionate advocate for gender equity in tech and AI, Rana is a World Economic Forum Young Global Leader. She holds a PhD from the University of Cambridge and a post-doctorate from MIT.

29) Maria Fernanda Espinosa - President of UN General Assembly, Ecuador

When Maria Fernanda Espinosa became president of the UN General Assembly, she became only the fourth woman to hold the position in the body's history - and the first from Latin America and the Caribbean.

She has called on governments to put forward billions of dollars to tackle climate change, and announced her determination to fight gender discrimination.

30) Lucinda Evans - Mai fafutukar kare hakkin mata a Afrika ta kudu.

Yayin da Afrika ta kudu ke fuskantar karuwar kisan kai, da laifukan cin zarafin mata, a ayyana Lucinda a matsayin mai kare hakkin mata, da ta jagoranci tarukan dubban mutane domin alla-wadai game da karuwar wadannan laifuka, suna neman gwamnati ta fara aiwatar da shirye-shiryen da take dasu na magance matsalolin.

Ta kafa wata kungiya da ake kira (Heal Our Women), dake tamakawa matan da akayi garkuwa dasu da kuma samar da matsuguni ga matan da suka kauracewa fitintinu a gidajen su na aure.

31) Sister Gerard Fernandez- Mai hidima a cocin katolika.

Mai shekaru tamanin da daya a duniya, ta kwashe shekaru talatin na rayuwar ta tana aiki a matsayin mai bada shawara ga wadanda aka zartarwa hukuncin kisa, ta raka irin wadanan mutane goma sha takwas zuwa wurin da za'a zartar musu da wannan hukunci.

32) Bethany Firth - Yar wasan ninkaya

Ko kadan bata shakkar aukwa ruwa, ta nuna hakan ne lokacin da ta tsunduma ruwan manya duk da shekarun ta basu kai shiga gasar ba a gasar ninkaya da akai a birnin London a shekarar 2012, yanzu haka ta lashe kyautar gwarzuwar wasan na ninkaya har sau hudu, kuma ta zama wacce akafi ratayawa Sarkar girmamawa a gasar ninkaya da akayi a 2016 a birnin Rio.

33) Owl Fisher - Yar jarida, kuma mai fafutukar kare wadanda suka sauya jinsi a Ailan.

Owl, wacce akayi sani da Ugla Stefanía Kristjönudóttir Jónsdóttir - yar jarida ce, marubuciya kuma mai fafutukar kare hakkin wadanda suka sauya jinsin su, ta zama mataimakiyar daraktar wani shirin fim da ya nuna rayuwar wadanda suka sauya jinsin sun.

34) Shelly-Ann Fraser-Pryce - Yar tseren gudun famfalaki a Jamaica

Bayan da ta mamaye gasar tseren gudun famfalaki nam mita 100 a abinda ba gaza sakan 10.71 a gasar mata da akayia birnin Doha ba, Shelly Ann ta zauda gaba a rukudin wadanda suka fi fice a gasar, ko da yake Usain Bolt ya sha gaban ta.

Ta zama mace mafi shekaru, kuma uwa da ta lashe gasar Olympic ta gudun mita dari abinda ba'a samu ba tun 1995, a lokacin ne ta daura danta Zyon a kafadar ta, ta kuma shelantawa duniya cewa tana son hakan ya zamo izina ga dukkanin matan duniya, cewa samun yaya ba shike kawo karshen samun nasara ba.

35) Zarifa Ghafari - Gimbiya mai jiran gado a Afghanistan.

Tun tana shekaru 26 ta zamo gimbiya mai jiran gado, kuma an nada ta a matsayin mai jiran gadon garin Ghafari, abinda ya baiwa duniya mamaki shine bataji tsoron karbar tayin ba duk kuwa da hadarin dake tattare da sarautar, domin aikidun yan Taliban sun yadu kwarai a garin, sai dai a ranar farko da ta shiga Ofis wasu fusatattun matasa suka kaiwa ofishin nata farmaki.

36) Jalila Haider - Lauya a Pakistan.

Lay ace, kuma mai gwagwarmayar kare hakkin dana dam, ayi kaurin suna wajen kare hakkin matan da aka zalnta, takan yi hakan ne ko ba'a bata ko kwabo ba musamman wadanda ke fama da talauci.

Itace ta kafa kungiyar (We The Humans) dake aikin samar da damarmaki ga mata da kanana yara dake zaune a Hazara, a shekarar 2018 ne tayi yajin cin abinci tana neman a kare mutanen ta.

37) Tayla Harris - Yar damben Austalia, kuma fitacciyar yar kwallon kafa.

Tun lokacin da wani hoton ta ya bulla tana buga kwallo a wani wasan sada zumunci taja hakalin duniya saboda anfi sanin ta ne a fagen dambe, an kafa mutum mutumin ta a wurin taro na in Melbourne, kuma tana da tarin rashin samun nasara a kanta a fagen dambe.

38) Hollie - Yar Amurika da ta tsallake shirin siyar da ita.

Da farko mahaifiyar ta ce ta sayar da ita a Columbus, tun tana shekaru 15, an shigar da ita harkar sayar da kwaya har tsawon shekaru 17, sai dai dataimakon wani shirin bankado masu sana'ar sayar da kwayoyi ta tsira a shekarar 2015.

Daga nan ne ta samu sukunin karantar ilimin sadarwa a jami'a, kuma yanzu haka tana shirin fara karantar ilimin lauya.

39) Huang Wensi- Kwarriyar yar dambe a China.

Huang Wensi, mai shekaru 29, na daga cikin masu karancin shekaru a fagen dambe, sai dai ta nuna kwarewa lokacin da tayi nasara a gasar dambe ta ajin manya ta mata ta yankin Asia.

40) Luchita Hurtado - Tauraruwar fim a Venezuela.

A shekarar nan ne Luchita Hurtado, ta fitar da wani kayataccen fim da ya samu karbuwa a wajen jama'a, duk da cewar shekarun ta a yanzu sn kai 98.

An haife ta ne a Venezuela, kuma mata ce ga shahararren tauraron fina-finan nan Lee Mullican, ta kwashe tsawon shekaru tana zane a matsayin abinda tafi kauna, kuma har yanzu ana yada aiyukan ta a duniya.

41) Yumi Ishikawa - wadda ta fara shigo da maudu'in da ake cewa #kutoo movement, a Japan

Ta gaji da zafin da take ji, tana shan wahalar sanya takalmi mai tsini na sa'o'I takwas a kullum a wajen aiki, Yumi ta yanke shawarar bayyana damuwarta a Tiwita.

Cikin 'yan kwanaki da aka samar da maudu'in #kutoo movement,dubban mata sun fito sun ta bada labarin yadda ake matsa musu a wajen aiki kan sanya takalmi mai tsini a matsayin tufafin aiki. Yumi ta samar da korafi mai dauke da sanya hannun mata dubu 20, wanda ta gabatarwa da gwamnati kan wannan lamari.

42) Asmaa James- 'yar jarida kuma mai fafutuka a kasar Saliyo

Duk da cewa ta kafu a harkar aikin jarida da taimakon al'umma, Amaa ta zama muryar marasa galihu a kasar Saliyo.

Bayan samun labarin yiwa wata yariny a 'yar shekara 5 fyade, ta yi amfani da kafafen sada zumuntarta don kaddamar da wani gangami da aka yiwa take da Black Tuesday, wanda ya baiwa matan kasar kwarin gwiwar sanya bakaken tufafi a duk ranar Talatan kowanne karshen wata, da yin zanga-zangar kan yawaitar fyade da cin mutuncin mata 'yan kasa da shekaru 12. Wanda wannan gangami ya janyo shugaban kasar ya dauki matakin sauya dokar cin zarafin mata a kasar.

43) Aranya Johar - mawakiya a kasar India

Aranya ta yi amfani da kida wajen tunkarar matsaloli irin na daidaiton jinsi, lafiyar kwakwalwa, da kuma mutunta siffar bil'adama duk yadda yake.

Wasanta a gidan wasa na wakar Brown Girl's Guide to Beauty an kale shi a kafar YouTube sama da sau miliyan uku.

44) Katrina Johnston-Zimmerman - kwararriya kan ilimin al'adu a Amurka.

Katrina Johnston-Zimmerman kwararriya ce kan ilimin al'adu a birane, Kuma tana kokarin mayar da burane wuraren zama domin more rayuwa.

Ita ce jag aba wajen kungiyar Women Led Cities Initiative, wanda hakan ya sanya ake jin muryar mata kan gaba wurin tsara da kuma shirya birane.

45) Gada Kadoda- Injiniya a Sudan

Dr Gada Kadoda ta taimakawa mata a kauyuka wajen samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana a kauyukansu, ta hanyar basu horo a matsayinta ta Injiniya.

An sanya mata suna mai kirkire-kirkiren Unicef da zata sanya ido, a matsayin wadanda suka taka rawa wajen kafa cibiyar kirkire-kirkire ta farko a sudan. Wajen baiwa 'yan makaranta damar aiki tare da juna da kuma shawo kan matsaloli. Ita ce ta kirkiri cibiyar koyarwa ta Sudanese Knowledge Society, wadda ke baiwa matasan masu bincike damar tattaunawa da juna da masanan kimiyya da malamai a ciki da wajen kasar Kyauta.

46) Amy Karle - Bioartist, US

Born with a rare condition which left her with missing skin, Amy Karle grew up fascinated by the possibility of what the human body could be capable of with the right technology.

Now an award-winning bioartist, her work includes a human hand made with 3D-printed scaffolds and stem cells.

47) Ahlam Khudr - jagorar zanga-zanga a Sudan

Wacce ta kira kanta uwar duka shahidan Sudan, an kasha dan gidan Ahlam mai shekara 17 a wata zanga-zangar lumana a 2013, tun daga nan, Ahlam ta sadaukar da rayuwarta don nemarwa dan nata adalci, da kuma fafutukar nemarwa wadanda suka muta da wadanda suka bata 'yanci a kasar ta Sudan.

Tana cikin wadanda suka yi zanga-zangar wurin taron dake ginin kasa, da jami'an tsaro suka kama su suka lakada musu duka. A zanga-zangar da aka yi a watan Disambar 2018 ta nuna kin jinin shugaba Omar al- Bashar ne, Ahlam ta shahara, ta jagoranci zanga-zangar da matasa da yawa suka fito.

48) Fiona Kolbinger - yar tseren keken kasar Jamus.

A 2019, mai bincike kan cutar daji Fiona Kolbinger ta zama mace ta farko da ta lashe tsrern nahiyar, wanda daya ne daga cikin tsere masu wuya a duniya.

Da ake dugun kilo mita dubu 4 cikin kwana 10, daga kasar Bulgaria zuwa Faransa, ta yin a sarar kan abokan karawarta 264, wadanda mafi yawansu Maza ne.

49) Hiyori Kon - Sumo wrestler, Japan

Kon, 21, is a sumo wrestling prodigy in a country where women are still barred from competing professionally.

She was the subject of the 2018 award-winning documentary Little Miss Sumo, which charted her battle to change the rules of one of the world's oldest sports, and give a voice to women in sumo.

50) Aïssata Lam - Microfinance expert, Mauritania

Aïssata Lam set up the Youth Chamber of Commerce of Mauritania to support young women entrepreneurs struggling to access funding for their start-ups.

She is a vocal advocate for womens' rights, using her platform to honour exceptional Mauritanian women, and was appointed to the G7 Gender Equality Advisory Council by French President Emmanuel Macron.

51) Soo JungLee - Forensic psychologist, South Korea

Forensic psychology professor Soo Jung Lee has worked on numerous high-profile murder cases in South Korea. Based at Kyonggi University in Seoul, she has challenged the legal system, helping introduce an anti-stalking bill.

She believes stalking leads to more serious crimes in many cases, where the majority of the victims are vulnerable women.

52) Fei-Fei Li - Artificial Intelligence pioneer, US

Fei-Fei Li arrived in the US from China at 16 with no English language skills, working part-time in her parents' dry-cleaning business.

Now widely credited as a pioneer of artificial intelligence, the former Google vice president co-directs Stanford's institute for Human-Centered Artificial Intelligence (HAI), which is looking at how to develop ethical AI. Li is co-founder of AI4ALL, which is focused on recruiting more women and minorities to build AI.

53) Erika Lust- Filmmaker, Sweden

An award-winning independent adult filmmaker exploring how women can help shape the future of porn.

She has also written a guide for parents on how to talk to their children about pornography.

54) Lauren Mahon - Cancer survivor, UK

Nominated for BBC 100 Women list by Jameela Jamil and the I Weigh community, Lauren Mahon is one third of the powerhouse trio "kicking cancer's arse" on the BBC podcast You, Me & The Big C.

The campaigner has set up online community Girl vs Cancer to provide young women with information on cancer charities, news on the nuances of treatments and tips for what to buy a bestie with cancer.

55) Julie Makani - Scientist and doctor, Tanzania

Julie is from Tanzania, one of five countries in the world with the highest estimated number Sickle Cell Disease (SCD) births annually. She has dedicated the last two decades to research on treatment for the disease and working to influence health policies so that individuals across Africa can access vital diagnostic tests and medicines.

Her research focuses on the distribution and patterns of the disease, in and across populations and trying to establish life-changing interventions including blood transfusion and hydroxyurea, a medicine with strong effects on the bone marrow— a step towards the treatment of Sickle Cell Disease. Now she is researching for a cure using gene therapy.

56) Lisa Mandemaker - Speculative designer, Netherlands

Lisa Mandemaker is leading the team building a prototype artificial womb, in collaboration with the Máxima Medical Centre in Holland.

It is hoped the wombs will replace incubators for babies within the next 10 years. Social designer Lisa sees design as a tool for debate, to challenge assumptions, question or excite.

57) Jamie Margolin - Climate change activist, US

At 16, Jamie co-founded the Zero Hour movement, using social media to organise the first youth climate change marches in 25 cities, including Washington DC.

She has since testified before the US Congress alongside Greta Thunberg.

58) Francia Márquez - Environmentalist, Colombia

A formidable leader of the Afro-Colombian community, Francia Márquez spearheaded a 10-day, 350-mile women's march to the country's capital, to take back their ancestral land from illegal gold miners.

After 22 days of protests on the streets, the Colombian government agreed to stem illegal mining in the mountainous region of La Toma. The human rights and environmental activist has faced death threats over her actions, which won her the prestigious Goldman Environmental Prize.

59) Gina Martin - Campaigner, UK

After being upskirted at a music festival, Gina Martin launched a campaign to make upskirting illegal in England and Wales. The law was changed this year after an 18-month legal fight.

Four men have been convicted under the new legislation so far. Prosecutors say all of the victims were "simply going about their business on public transport, shopping or attending events when they were targeted".

60) Sarah Martins Da Silva - Consultant gynaecologist/obstetrician, UK

Sarah is one of Scotland's leading gynaecologists.

As a senior lecturer in reproductive medicine at the University of Dundee, she has focused on solving male infertility, to try to stop women being subjected to unnecessary and invasive fertility treatments.

61) Raja Meziane - Mawakiya, 'yar kasar Aljeriya

Bidiyon da wakar da mawakiya Raja Meziane mai suna Allo le Système! An kale ta sama da sau miliyan 35 a shafin YouTube. Wakokinta na sukar gwamnati da yaki da rashin adalci da kuma cin hanci suka tilasta mata yin gudun hijira daga Aljeriya.

Yanzu da take zaune a Prague, tana cikin nag aba-gaba wajen goyon bayan zanga-zangar neman sauyi ta 2019 da aka gudanar a kasar, inda dubban matasa suka hau kan tituna suna kiran da a kawo sauyi.

62) Susmita Mohanty - Mai harkar kera kayayyakin zuwa sarararin samaniya, 'yar kasar Indiya

Wadda ake hyi wa kirari da macen zuwa sararin samaniyar Indiya, Susmita ta kirkiri kamfaninin tura mutane sarararin samaniuya na farko a Indiya.

Mai kaunar kawo ci gaba game da yaki da sauyin yanayi, tana amfani da harkokin kasuwancinta domin taimaka wa yaki da sauyin yanayi.

63) Benedicte Mundele - Mai harkar dafa abinci, 'yar kasar Jamhuriyar Dimakuradiyyar Kongo (DRC)

A lokacin da ytake 'yar shekara 24, Benedicte ta lura da yadda kayan gwari ke da yawa a kasar amma duk da haka mutane na fama da karancin abinci. Ta ce manyan kantuna a DRC cike suke da kayan gwari da aka samar a kasar amma fa sai da aka kai su kasashen waje aka sarrafa su da sinadarai sannan aka dawo da su kasar a farashi mai tsada. Cikin dari-dari, ta kafa wani kantin sayar da abinci mai suna Surprise Tropical, inda ake sayar da lafiyayyen abinci irin su gasasshiyar ayaba da soyayyen dankali a Kinshasa babban birnin kasar. Shekara biyar da sukja boiyo baya, sai gas hi tana samar wa da birnin baki dayansa abinci tare da yunkurin fadada harkokin zuwa lungu da sako na kasa baki daya.

64) Subhalakshmi Nandi - Mai fautikar daidaiton jinsi, 'yar kasar Indiya

Maik aiki da cibiyar bincike kan mata ta the International Center for Research on Women, Subhalakshmi ta shafe shekara 15 tana kokarin daidaita rayuwar mata da ta maza a nahiyar Asiya.

Abin da ta fi mayar da hanka;li a kai shi ne, 'yancin mata da kawo karshen muzguna masu da kuma bunkasa harkokin iliminsu.

65) Trang Nguyen - Mai tsarewa da inganta lafiyar dabbobi, 'yar kasar Vietnam

Trang Nguyen ta girma a kasar Vietnam, inda ta shaida yadda ake daure birai tare da yin cinikinsu a kan tituna. Saboda hakja ne ta yi karatun digirinta na uku kan rayuwar dabbobi da tsirrai wato Biodiversity Management sanna kuma ta kafa gidauniyar WildAct, wadda ke taimaka wa mahukunta lura da yadda ake yin cinikin dabbobi ta hanyar da ba ta dace ba.

A shekarar 2018 ne ta kaddamar da wani kwas na digiri na biyu wanda ke koyar da yaki da cinikin dabbobi ta barauniyar hanya wato Combating Illegal Wildlife Trade domin horar da matasa wajen tsarewa tare da inganta lafiyar dabbobi.

66) Van Thi Nguyen - Mai kare hakkin masu nakasa, 'yar kasar Vietnam

Van dayan mutum biyu ce da suka kafa gidauniyar Will to Live Center mai tallafa wa mutanen da ke dauyke da nakasa a babbar birnin Vietnam Hanoi.

Burinta shi ne ta samar da wuraren aiki jna bai-daya ga kowa da kowa. Kazalika tana tafiyar da wani kamfani da ke da mna'aikata 80, wadanda rabinsu masu nakasa ne.

67) Natasha Noel- Kwararriya kan motsa jiki na Yoga, 'yar Indiya

Natasha 'yar kabilar yogini ce, wadda ta kware kan salon motsa jiki na yoga da kuma lafiyar jiki.

Mai horar da lafiyar jikin a lokuta da dama kan yi tsoakci kan yarintarta mai cike da kunci a shafukan sada zumunta, bayan mahaifiyarta ta rasu tana 'yar shekara uku da kuma cin zarafinta da akaa yi ta hanyar lalata.

68) Alexandria Ocasio-Cortez - 'Yar Majalisar Wakilan Amurka

A wannan shekarar ne Alexandria Ocasio-Cortez ta zama 'yar majalisa mafi karancin shekaru a Majalisar Wakilan Amurka tana 'yar shekara 29. Ta girma a Bronx sannan ta yi balantiya a matsayin mai yin kamfe a zaben shugaban kasa na 2016.

Cikin sa'a ta doke dan majalisa mai-ci a watan yuni a zaben fidda-gwani na 2018 kuma tun daga nan ne ake mata lakabi da alkiblar jam'iyyar Democrat. Ayyukanta ba tsautsayi ba ne sun zo ne daga jajircewa - da gangan ta zabi ta saka jan jambaki da kuma babban dan kunne "saboda nan gaba idan wani ya ce wa 'yan mata su cire shi daga kunnensu za su ce masa sun yi ado ne irin na 'Yar Majalisa".