Kalli hotunan masallaci mafi girma a Yammacin Afirka

An wallafa

Shugaban kasar Senegal Macky Sall zai jagoranci bikin bude wani babban masallaci a birnin Dakar ranar Juma'a.

A

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Ciki da harabar masallacin zai rika daukar masallata kimanin 30,000
A

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An sanya wa masallacin suna Massalikoul Jinaan wato tafarken shiga aljannah
A

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Aikin ginin masallacin ya lashe dala miliyan 32
A

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wata kungiyar Muridai Sufaye ne suka dauki nauyin gina katafaren masallacin
a

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Masallacin da aka shafe shekara 10 ana ginawa yana da manyan hasumomi biyar
A

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Kaso 90 cikin 100 na al'ummar Senegal Musulmi ne