Yadda ake 'cutar' 'yan caca a Uganda
An wallafa
Latsa wannan alamar lasifika domin kallon bidiyon
Ma'abota kallon kwallon kafa a Uganda na kokawa kan yadda kudadensu ke dulmiya a cacar raba gardama.
Gwamnatin kasar ta ce tana son kafa gidajen cacar domin rage radadin da matasa ke fuskanta.