Kalli jakar dawa mai rodi-rodi a jiki
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon
An gano wata Jakar Dawa mai rodi-rodi a gandun namun daji na Masai Mara a kasar Kenya.
Wannan ne karon farko da aka taba ganin irin ta.
An rada mata suna Tira.