Komawa makarantar kan zo da karin kudin makaranta da kashe kudi makudai
An wallafa
A ranar 16 ga watan Satumba ne wasu makarantu za su koma karatu a sabon zangon karatun shekara inda tuni kuma wasu makarantun suka koma karatu
A kan sauya kayan makaranta da samun karin kudin karatu wanda kan wahalar da iyaye.