Hotunan ganawar Buhari da Sarakunan Arewa kan tsaro

An wallafa

An yi taron ne a fadar Shugaban Kasar Najeriya da ke Abuja domin kawo karshen matsalar tsaron da ke addabar yankin.

Sarakunan Arewa masu daraja ta daya tare da Shugaban Kasa Buhari

Asalin hoton, Presidency/Nigeria

Bayanan hoto, Sarakunan Arewa masu daraja ta daya tare da Shugaban Kasa Buhari
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar III suna musabiha da Shugaba Buhari

Asalin hoton, Presidency/Nigeria

Bayanan hoto, Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar III suna musabiha da Shugaba Buhari
Shugaba Buhari yana jinjina tare da gaisawa da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II

Asalin hoton, Presidency/Nigeria

Bayanan hoto, Shugaba Buhari yana jinjina tare da gaisawa da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II
Mutanen Daura; Mai Martaba Sarkin Daura yayin da yake gaisawa da Shugaba Buhari

Asalin hoton, Presidency/Nigeria

Bayanan hoto, Mutanen Daura: Mai Martaba Sarkin Daura yayin da yake gaisawa da Shugaba Buhari
Shugaba Buhari tare da manyan sarakunan na Arewa a tattaunawar tasu domin shawo kan matsalolin tsaro a yankin

Asalin hoton, Presidency/Nigeria

Bayanan hoto, Shugaba Buhari tare da manyan sarakunan na Arewa a tattaunawar tasu domin shawo kan matsalolin tsaro a yankin