Hotunan yadda aka yi layya a kasashen duniya

An wallafa

Al'ummar Musulmi a fadin duniya sun gudanar da bukukuwan sallah Babba. Kuma muhimmin abu yayin bukukuwan shi ne yin layya

Musulmi a Indonesia suna kokarin yanka sa a yankin Java a ranar bikin Sallar layya

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Musulmi a Indonesia suna kokarin yanka sa a yankin Java a ranar bikin Sallar layya
Musulmi a Lenasia kudancin birnin Johannesburg, a Afirka ta kudu suka kokarin yadda tunkiya domin layya

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Musulmi a Lenasia kudancin birnin Johannesburg, a Afirka ta kudu suka kokarin yadda tunkiya domin layya
Mutane sun taru yayin da aka soke Rakumi domin layya a yankin Peshawar na Pakistan

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Mutane sun taru yayin da aka soke Rakumi domin layya a yankin Peshawar na Pakistan
Musulmi maza sun taru domin layya da sa a yankin Karachi na Pakistan

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Musulmi maza sun taru domin layya da sa a yankin Karachi na Pakistan
Maza Musulmi na kokarin kwantar da babban maraki domin layya a Karachi na Pakistan

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Maza Musulmi na kokarin kwantar da babban maraki domin layya a Karachi na Pakistan
Mahauta sun yanka rataye naman Ragunan layya da suka yanka aka gyara a Tehran babban birnin Iran

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mahauta sun yanka rataye naman Ragunan layya da suka yanka aka gyara a Tehran babban birnin Iran
Yadda aka soke Rakumi a matsayin dabbar layya a wani yanki na Peshawar na Pakistan

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Yadda aka soke Rakumi a matsayin dabbar layya a wani yanki na Peshawar na Pakistan
Maza da yara sun taru domin kallon yadda aka soke Rakumi a matsayin dabbar Layya a wani yanki na India.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Maza da yara sun taru domin kallon yadda aka soke Rakumi a matsayin dabbar Layya a wani yanki na India
Musulmi a garin Ivie na Belerus sun yanka rago domin layya

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Musulmi a garin Ivie na Belerus sun yanka rago domin layya
Falasdinawa a Khan Younis kudancin Zirin Gaza suna yanka sa domin layya

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Falasdinawa a Khan Younis kudancin Zirin Gaza suna yanka sa domin layya