Hajj 2019: Kalli yadda aka gudanar da tsayuwar Arfa

An wallafa

Fiye da musulmi milyan biyu ne suka gudanar da tsayuwar Arafat inda suka wuni suna addu'o'i tare da karatun alkur'ani.

Arafat

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Dutsen Arfa da kewayensa kan yi cikar kwari da mahajjata, inda mahajjatan suka taru a filin gab da fitowar ranar Asabar
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mutane kimanin miliyan biyu da rabi suka taru a filin na Arfa, inda suka wuni suna addu'o'i tare da karatun alkur'ani.
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani mahajjaci yana karatun Al'qur'ani a kan dutsen Arfa
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani mahajjaci dan Afirka ya daga hannu yana addu'a a kan dutsen Arfa
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani dattijo ne nan yake addu'o'i a kan dutsen Arfa
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani bawan Allah a kan dutsen Arfa daga hanyensa sama domin addu'o'i
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani bawan Allah ke nan yake addu'o'i tare da kuka a kan dutsen Arfa
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mahajjata sanye da harami a gefen dutsen Arfa
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Dandazon mahajjata sanye da harami a lokacin tsayuwar dutsen Arfa
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani bangare na mahajjata a dutsen Arfa
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mahajjata sanye da harami suna addu'o'i
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mahajjata maza da mata na fake wa zafin rana, inda wasu ke cin abinci a lokacin tsaiwar Arfa
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Lokacin da mahajjata ke sallah a jam'i a masallacin Namira da ke dutsen Arfa
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Yadda zafin rana ya sa mahajjata amfani da lema a filin tsayuwar Arfat
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Tururwar mahajjata ke nan dauke da malafa domin kariya daga zafin rana
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu mahajjata na kara hawa dutsen Arfat, inda wasu kuma ke kasancewa a gegensa
Hajj

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mahajjata tsaffi da mata da matasa a kan dutsen Arfa inda suke addu'o'i