Me ake nufi da kaciyar mata?

Bayanan bidiyo, Me ake nufi da kaciyar mata?
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Majalisar Dinkin Duniya na kira da a kawo karshen kaciyar mata a yau (6 ga Fabrairu), ranar da aka ware don yaki da kaciyar ta mata.

An yi kiyasin cewa mace daya a cikin mata 20 ne aka yi wa wani nau'i na kaciya.

An fi yin kaciyar a wasu sassan Afirka da Gabas ta Tsakiya da Asiya. To amma, mece ce kaciyar mata?