Yadda Man Utd da Man City suka yi atisaye kafin karawarsu

An wallafa

Manchester City za ta karbi bakuncin Manchester United, gumurzun da zai ja hankali a gasar Premier League ta Ingila.

Sau biyu kacal aka samu galabar Manchester City a wasanni 44 na Premier da ta buga a gida karkashin kocinta Pep Guardiola, inda ta ci wasa 33 tare da zura kwallo 122 a raga.

Sai dai Manchester United na cikin kungiyoyi biyu da suka samu sa'ar doke Guardiola a Etihad a Premier inda a watan Afrilu Mourinho ya doke City 3-2.

Atisayen 'yan wasan Manchester City

Atisayen 'yan wasan Manchester United