Kalli yadda Usain Bolt ya yi tsere a sararin samaniya

Bayanan bidiyo, Kalli yadda ake tsere a sararin samaniya
An wallafa

Mutumin da ya ci zinari a tseren gasar Olympic sau takwas, Usain Bolt, ya yi gudu a kan iska a inda yake tafiya tamkar kasa ba ta jansa.